Littafi Mai Tsarki

A.m. 9:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A Yafa kuwa akwai wata mai bi, mai suna Tabita, wato Dokas ke nan. Matar nan kuwa lazimar aiki nagari ce, da kuma gudunmawa.

A.m. 9

A.m. 9:35-42