Littafi Mai Tsarki

A.m. 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Barnaba ya kama hannunsa ya kai shi wurin manzannin, ya gaya musu yadda Shawulu ya ga Ubangiji a hanya, da yadda Ubangiji ya yi masa magana, da kuma yadda ya yi wa'azi gabagaɗi da sunan Yesu a Dimashƙu.

A.m. 9

A.m. 9:22-29