Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da Allah ya faɗa kuwa shi ne zuriyar Ibrahim za su yi baƙunci a wata ƙasa, mutanen ƙasar kuwa za su bautar da su, su kuma gwada musu tasku har shekara arbaminya.

A.m. 7

A.m. 7:1-8