Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kuwa shi kansa, bai ba shi gādonta ba, ko da taki ɗaya, sai dai ya yi masa alkawari zai mallakar masa ita, shi da zuriyar bayansa, ko da yake ba shi da ɗa a lokacin.

A.m. 7

A.m. 7:1-7