Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, yawo kuka yi da alfarwar Molek,Da surar tauraron gunki Ramfan,Wato surorin nan da kuka ƙera don ku yi musu sujada.Ni kuwa zan kawar da ku a can bayan Babila.’

A.m. 7

A.m. 7:41-46