Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Allah ya juya musu baya, ya sallame su ga bautar taurari, yadda yake a rubuce a littafin annabawa cewa,‘Ya ku jama'ar Isra'ila,Ni ne kuka yanka wa dabbobi, kuka miƙa wa hadaya,Har shekara arba'in a cikin jeji?

A.m. 7

A.m. 7:35-44