Littafi Mai Tsarki

A.m. 23:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, yanzu ku da majalisa ku shaida wa shugaban soja ya kawo muku shi, kamar kuna so ne ku ƙara bincika maganarsa sosai, mu kuwa a shirye muke mu kashe shi kafin ya iso.”

A.m. 23

A.m. 23:8-20