Littafi Mai Tsarki

A.m. 21:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da muka rabu da su da ƙyar, muka shiga jirgi muka miƙa sosai zuwa tsibirin Kos, kashegari kuma sai Rodusa, daga nan kuma sai Batara.

A.m. 21

A.m. 21:1-11