Littafi Mai Tsarki

A.m. 13:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bulus da Barnaba suka yi magana gabagaɗi, suka ce, “Ku, ya wajaba a fara yi wa Maganar Allah, amma da yake kun ture ta, kun nuna ba ku cancanci samun rai madawwami ba, to, za mu juya ga al'ummai.

A.m. 13

A.m. 13:45-52