Littafi Mai Tsarki

A.m. 13:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bulus ya miƙe, ya ɗaga hannu a yi shiru, ya ce,“Ya ku 'yan'uwa Isra'ilawa, da sauran masu tsoron Allah, ku saurara!

A.m. 13

A.m. 13:11-25