Littafi Mai Tsarki

3 Yah 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yi farin ciki ƙwarai sa'ad da waɗansu 'yan'uwa suka zo suka shaida gaskiyarka, yadda hakika kake bin gaskiya.

3 Yah 1

3 Yah 1:1-5