Littafi Mai Tsarki

3 Yah 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ƙaunataccena, ina addu'a kă sami zaman lafiya ta kowace hanya da kuma lafiya jiki, kamar yadda ruhunka yake a zaune lafiya.

3 Yah 1

3 Yah 1:1-12