Littafi Mai Tsarki

2 Bit 2:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ba su taɓa sanin hanyar adalci tun da fari ba, da ya fiye musu, bayan sun san ta, sa'an nan su juya ga barin umarnin nan mai tsarki.

2 Bit 2

2 Bit 2:19-22