Littafi Mai Tsarki

2 Bit 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa bayan da suka tsere wa ƙazantar duniyar albarkacin sanin Ubangijinmu, Mai Cetonmu Yesu Almasihu, suka kuma sāke sarƙafewa a ciki, har aka rinjaye su, ƙarshen zamansu ya fi na fari lalacewa ke nan.

2 Bit 2

2 Bit 2:18-22