Littafi Mai Tsarki

1 Yah 2:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To a yanzu, ya ku 'ya'yana ƙanana, sai ku zauna cikinsa, domin sa'ad da ya bayyana, mu kasance da amincewa, kada kunya ta rufe mu a gabansa a ranar komowarsa.

1 Yah 2

1 Yah 2:18-29