Littafi Mai Tsarki

1 Yah 2:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kam, shafar nan da kuka samu daga Ruhu Mai Tsarki tā tabbata a zuciyarku, ba sai wani ya koya muku ba. Amma kamar yadda shafar nan tasa take koya muku kome, ita kuwa gaskiya ce ba ƙarya ba, yadda dai ta koya muku, to, sai ku zauna a cikinsa.

1 Yah 2

1 Yah 2:20-29