Littafi Mai Tsarki

1 Bit 4:18-19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

18. “In adali da ƙyar ya kuɓuta,Me zai auku ga marar bin Allah da mai zunubi?”

19. Saboda haka, sai duk masu shan wuya bisa ga nufin Allah su danƙa ransu ga Mahalicci mai aminci suna aikata abin da yake daidai.