Littafi Mai Tsarki

1 Bit 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don lokaci ya yi da za a fara shari'a ta kan jama'ar Allah. In kuwa ta kanmu za a fara, to, me zai zama ƙarshen waɗanda ba su bi bisharar Allah ba?

1 Bit 4

1 Bit 4:7-19