Littafi Mai Tsarki

1 Bit 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma in wani ya sha wuya a kan shi Kirista ne, to, kada ya ji kunya, sai dai ya ɗaukaka Allah saboda wannan suna.

1 Bit 4

1 Bit 4:15-19