Ka juyo gare ni, ka yi mini jinƙai,Ka ƙarfafa ni, ka cece ni,Gama ina bauta maka, kamar yadda mahaifiyata ta yi.