Littafi Mai Tsarki

Zab 86:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka nuna mini alherinka, ya Ubangiji,Sa'an nan su waɗanda suke ƙina za su sha kunya,Sa'ad da suka ga ka ta'azantar da ni,Ka kuma taimake ni.

Zab 86

Zab 86:14-17