Alkawaran Ubangiji abin dogara ne,Alkawarai ne na ainihi kamar azurfaDa aka tace har sau bakwai cikin matoya.