Littafi Mai Tsarki

Zab 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Amma zan zo yanzu,Domin ana zaluntar masu bukata,Waɗanda aka tsananta musu kuma, suna nishi don zafi.Zan ba su zaman lafiya da suke nema!”

Zab 12

Zab 12:1-8