Madawwamiyar ƙaunarsa, da ƙarfi take,Amincinsa kuma tabbatacce ne har abada.Yabo ya tabbata ga Ubangiji!