Littafi Mai Tsarki

Zab 117:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ku yabi Ubangiji, ku dukan sauran al'ummai!Ku yabe shi, ku dukan kabilai!

2. Madawwamiyar ƙaunarsa, da ƙarfi take,Amincinsa kuma tabbatacce ne har abada.Yabo ya tabbata ga Ubangiji!