Ka cece mu, ya Ubangiji Allahnmu,Ka komo da mu daga cikin sauran al'umma,Domin mu yabi sunanka mai tsarki,Mu kuma yi murna mu yi maka godiya.