Ku rubuta abin da Ubangiji ya aikata don zamani mai zuwa,Don waɗanda ba a haife su ba tukuna,Su ma su yabe shi.