Mika ya tambaye shi, “Daga ina ka zo?”Ya ce, “Ni Balawe ne na Baitalami ta Yahudiya, ina neman wurin da zan zauna.”