Littafi Mai Tsarki

L. Mah 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mika ya ce masa, “Ka zauna tare da ni, ka zama mai ba ni shawara, da kuma firist, ni kuwa zan riƙa ba ka azurfa goma, da tufafi, da abin zaman gari kowace shekara.”

L. Mah 17

L. Mah 17:4-12