Ko na yi zunubi ina ruwanka,Kai mai ɗaure mutane?Me ya sa ka maishe ni abin bārata?Ni wani babban kaya mai nauyi ne a gare ka?