Amma waɗannan kaɗan ne kawai daga cikin al'amuransa.Ɗan ƙis kaɗai muke ji a kansa.Amma wa zai iya fahimtar ikon tsawarsa?”