Da cewa na yi zunubi, na shiga uku ke nan a wurinka.Amma sa'ad da na yi abin kirki ba na samun yabo.Ina baƙin ciki ƙwarai, kunya ta rufe ni.