Ku raira sabuwar waƙa ga Ubangiji,Gama ya aikata ayyuka masu banmamaki!Ta wurin ikonsa, da ƙarfinsa mai tsarki ya yi nasara.