Littafi Mai Tsarki

Zab 96:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A faɗa wa dukan sauran al'umma, “Ubangiji Sarki ne!Duniya ta kahu da ƙarfi a wurin zamanta,Ba za a iya kaushe ta ba,Shi zai shara'anta dukan jama'a da adalci.”

Zab 96

Zab 96:6-13