Littafi Mai Tsarki

Zab 95:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne Allahnmu,Mu ne jama'ar da yake lura da ita,Mu ne kuma garken da yake ciyarwa.Yau ku ji abin da yake faɗa.

Zab 95

Zab 95:1-11