Littafi Mai Tsarki

Zab 95:10-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. A shekara arba'in ɗin nan,Jama'ar nan ta zama abar ƙyama gare ni,‘Su marasa biyayya ne,’ in ji ni,‘Gama sun ƙi bin umarnaina!’

11. Sai na ji haushi, na yi musu alkawari mai nauyi.Na ce, ‘Faufau ba za ku shiga ƙasar da zan ba ku hutawa a ciki ba.’ ”