Kafin a kafa tuddai,Kafin kuma ka sa duniya ta kasance,Kai Allah ne, Madawwami.Ba ka da farko, ba ka da ƙarshe.