Littafi Mai Tsarki

Zab 90:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yarda, albarkarka ta kasance tare da mu, ya Ubangiji Allahnmu.Ka sa mu yi nasara game da dukan abin da za mu yi!I, ka ba mu nasara a dukan abin da muke yi!

Zab 90

Zab 90:8-17