Zab 9:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Zan yabe ka da zuciya ɗaya, ya Ubangiji,Zan hurta dukan abubuwa masu banmamaki da ka yi. Zan raira waƙa da farin ciki