Littafi Mai Tsarki

Zab 88:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yashe ni a cikin matattu,Kamar waɗanda aka karkashe,Suna kuma kwance cikin kaburburansu,Waɗanda ka manta da su ɗungum,Waɗanda taimakonka ya yi musu nisa.

Zab 88

Zab 88:3-7