Littafi Mai Tsarki

Zab 86:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, ka koya mini abin da kake so in yi,Ni kuwa zan yi maka biyayya da aminci.Ka koya mini in bauta maka da zuciya ɗaya.

Zab 86

Zab 86:6-17