Littafi Mai Tsarki

Zab 84:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kwana guda da za a yi a Haikalinka,Ya fi kwana dubu da za a yi a wani wuri dabam.Na gwammace in tsaya a ƙofar Haikalin Allahna,Da in zauna a gidajen mugaye.

Zab 84

Zab 84:1-12