Zab 78:71-72 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ya ɗauko shi daga inda yake lura da 'yan raguna.Ya naɗa shi Sarkin Isra'ila,Ya naɗa shi makiyayin jama'ar Allah.