Littafi Mai Tsarki

Zab 78:69 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A can ya gina Haikalinsa,Kamar wurin zamansa a Sama.Ya kafa shi da ƙarfi kamar duniya,Tabbatacce a kowane lokaci.

Zab 78

Zab 78:66-71