Littafi Mai Tsarki

Zab 74:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba sauran tsarkakan alamu,Ba sauran annabawan da suka ragu,Ba kuwa wanda ya san ƙarewar wannan.

Zab 74

Zab 74:6-18