Littafi Mai Tsarki

Zab 74:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tuna da jama'arka waɗanda ka zaɓa su zama naka tuntuni,Ka tuna da jama'arka waɗanda ka fansa,Don su zama kabilarka.Ka tuna da Dutsen Sihiyona, inda zatinka yake!

Zab 74

Zab 74:1-4