Littafi Mai Tsarki

Zab 70:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba ni da ƙarfi, ba mataimaki,Ya Allah, ka zo wurina da hanzari.Kai ne mataimakina da Mai Cetona,Kada ka yi jinkiri, ya Ubangiji!

Zab 70

Zab 70:3-5