Littafi Mai Tsarki

Zab 69:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka bar ambaliyar ruwa ta rufe ni.Kada ka bar ni in mutu cikin zurfafa,Ko in nutse a cikin kabari.

Zab 69

Zab 69:6-23