Littafi Mai Tsarki

Zab 68:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakan ba waɗanda suke da kewa gida, su zauna a ciki,Yakan fitar da 'yan sarƙa ya kai su 'yanci mai daɗi,Amma 'yan tawaye za su zauna a ƙasar da ba kowa a ciki.

Zab 68

Zab 68:1-10