Littafi Mai Tsarki

Zab 68:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda iska take korar hayaƙi,Haka nan zai kore su,Kamar yadda kākin zuma yakan narke a gaban wuta,Haka nan mugaye za su hallaka a gaban Allah.

Zab 68

Zab 68:1-5